Littafi Mai Tsarki

Luk 20:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da kakar inabi ta yi, ya aiki wani bawansa a gun manoman nan su ba shi gallar garkar. Amma manoman suka yi masa dūka, suka kore shi hannu wofi.

Luk 20

Luk 20:3-15