Littafi Mai Tsarki

Luk 20:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka yi muhawwara da juna suka ce, “In mun ce, ‘Daga Sama take,’ sai ya ce, ‘To, don me ba ku gaskata shi ba?’

Luk 20

Luk 20:1-8