Littafi Mai Tsarki

Luk 20:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

suka tambaye shi suka ce, “Malam, Musa dai ya rubuta mana, cewa idan ɗan'uwan mutum ya mutu, ya bar matarsa ba ɗa, lalle mutumin ya auri matar, ya haifa wa ɗan'uwansa 'ya'ya.

Luk 20

Luk 20:22-31