Littafi Mai Tsarki

Luk 16:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ibrahim ya ce masa, ‘In dai har ba su saurari littattafan Musa da na annabawa ba, ko da wani ya tashi daga cikin matattu ma, ba za su rinjayu ba.’ ”

Luk 16

Luk 16:26-31