Littafi Mai Tsarki

Luk 16:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ana nan sai gajiyayyen nan ya mutu, mala'iku kuma suka ɗauke shi, suka kai shi wurin Ibraham. Mai arzikin ma ya mutu, aka kuma binne shi.

Luk 16

Luk 16:20-31