Littafi Mai Tsarki

Luk 16:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi kuwa yana marmarin ya ƙoshi da suɗin mai arzikin nan. Har ma karnuka sukan zo suna lasar miyakunsa.

Luk 16

Luk 16:15-22