Littafi Mai Tsarki

Luk 15:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ina dai gaya muku, haka kuma, za a yi farin ciki a Sama, a kan mai zunubi guda da ya tuba, fiye da kan adalai tasa'in da tara waɗanda ba su bukatar tuba.”

Luk 15

Luk 15:5-16