Littafi Mai Tsarki

Luk 15:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In ya dawo gida, sai ya tara abokansa da maƙwabta ya ce musu, ‘Ku taya ni farin ciki, don na samo tunkiyata da ta ɓata.’

Luk 15

Luk 15:2-15