Littafi Mai Tsarki

Luk 14:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

wanda ya gayyato ku duka biyu kuma yă zo ya ce maka, ‘Ba mutumin nan wuri.’ Sa'an nan a kunyace ka koma mazauni mafi ƙasƙanci.

Luk 14

Luk 14:5-19