Littafi Mai Tsarki

Luk 14:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma in an gayyace ka biki, sai ka je ka zauna a wuri mafi ƙasƙanci, don in mai gayyar ya zo, sai ya ce maka, ‘Aboki, hawo nan mana.’ Za ka sami girma ke nan a gaban dukan waɗanda kuke zaune tare.

Luk 14

Luk 14:5-19