Littafi Mai Tsarki

Luk 13:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi, an bar muku gidanku a yashe! ina kuwa gaya muku, ba za ku ƙara ganina ba, sai ran da kuka ce, ‘Albarka ta tabbata ga mai zuwa da sunan Ubangiji.’ ”

Luk 13

Luk 13:31-35