Littafi Mai Tsarki

Luk 13:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ya mutanen Urushalima! Ya mutanen Urushalima! Masu kisan annabawa, masu jifan waɗanda aka aiko gare ku! Sau nawa ne ina so in tattaro ku kamar yadda kaza take tattara 'yan tsakinta a cikin fikafikanta, amma kun ƙi!

Luk 13

Luk 13:27-35