Littafi Mai Tsarki

Luk 12:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuwa ya zo da tsakar dare ne, ko kuwa bayan tsakar dare, ya same su a faɗake, bayin nan masu albarka ne.

Luk 12

Luk 12:37-46