Littafi Mai Tsarki

Luk 12:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Albarka tā tabbata ga bayin nan waɗanda ubangijinsu da zuwansa zai same su a faɗake. Hakika, ina gaya muku, zai yi ɗamara, ya ce su zauna cin abinci, sa'an nan ya bi ta kan kowannensu yana yi masa hidima.

Luk 12

Luk 12:32-40