Littafi Mai Tsarki

Luk 12:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, ga shi Allah yana ƙawata tsire-tsiren jeji ma haka, waɗanda yau suke a raye, gobe kuwa a jefa su a murhu, balle ku? Ya ku masu ƙarancin bangaskiya!

Luk 12

Luk 12:24-34