Littafi Mai Tsarki

Luk 12:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku dubi dai furanni yadda suke girma, ba sa aikin fari, ba sa na baƙi, duk da haka, ina gaya muku, ko Sulemanu ma, shi da adonsa duk, bai taɓa yin adon da ya fi na ɗayansu ba.

Luk 12

Luk 12:22-37