Littafi Mai Tsarki

Luk 11:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ina gaya muku, ko da yake ba zai tashi ya ba shi wani abu don yana amininsa ba, amma saboda nacinsa zai tashi ya ba shi ko nawa yake bukata.

Luk 11

Luk 11:1-17