Littafi Mai Tsarki

Luk 11:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sa'an nan aminin ya amsa masa daga ciki ya ce, ‘Kada ka dame ni, ai, an kulle ƙofa, da ni da 'ya'yana duk mun kwanta, ba zan iya tashi in ba ka wani abu ba.’

Luk 11

Luk 11:1-9