Littafi Mai Tsarki

Luk 11:52 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kaitonku, masanan Attaura! Don kun ɗauke mabuɗin ilimi, ku kanku ba ku shiga ba, kun kuma hana masu son shiga su shiga.”

Luk 11

Luk 11:51-54