Littafi Mai Tsarki

Luk 11:51 Littafi Mai Tsarki (HAU)

wato, tun daga jinin Habila, har ya zuwa na Zakariya, wanda aka kashe tsakanin bagaden hadaya da Wuri Mai Tsarki. Hakika, ina gaya muku, duk za a bi shi kan mutanen wannan zamani.

Luk 11

Luk 11:46-54