Littafi Mai Tsarki

Luk 11:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yana faɗar haka, sai wata mace a taron ta ɗaga murya ta ce masa, “Albarka tā tabbata ga wadda ta haife ka, wadda ka sha mamanta.”

Luk 11

Luk 11:21-30