Littafi Mai Tsarki

Luk 11:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga nan sai ya je ya ɗebo waɗansu aljannu bakwai da suka fi shi mugunta. Sai su shiga su zauna a wurin. Wannan mutum kuwa ƙarshen zamansa ya fi na fari lalacewa.”

Luk 11

Luk 11:23-34