Littafi Mai Tsarki

Luk 10:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kashegari ya ɗebo dinari biyu ya ba maigidan, ya ce, ‘Ka yi jiyyarsa, duk kuma abin da ka ɓatar bayan wannan, in na dawo sai in biya ka.’

Luk 10

Luk 10:30-39