Littafi Mai Tsarki

Luk 10:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ya je wurinsa, ya ɗaɗɗaure masa raunukansa, yana zuba musu mai da ruwan inabi. Sa'an nan ya ɗora shi a kan dabbarsa, ya kai shi masauki, ya yi ta jiyyarsa.

Luk 10

Luk 10:31-41