Littafi Mai Tsarki

Luk 1:80 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ɗan yaron ya girma, ya ƙarfafa a ruhu. Ya kuwa zauna a jeji har ranar bayyanarsa ga Isra'ila.

Luk 1

Luk 1:73-80