Domin yă haskaka na zaune cikin duhu,Da waɗanda suke zaune a bakin mutuwa,Domin ya bishe mu a hanyar salama.”