Littafi Mai Tsarki

Luk 1:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukansu biyu kuwa masu adalci ne a gaban Allah, suna bin umarnin Ubangiji da farillansa duka da halin rashin zargi.

Luk 1

Luk 1:1-7