Littafi Mai Tsarki

Luk 1:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A zamanin Hirudus, Sarkin Yahudiya, an yi wani firist mai suna Zakariya, na ƙungiyar Abaija. Yana auren wata a cikin zuriyar Haruna, sunanta Alisabatu.

Luk 1

Luk 1:1-7