Littafi Mai Tsarki

Luk 1:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Zakariya ya ce wa mala'ikan, “Ta ƙaƙa zan san haka? Ga ni tsoho, maiɗakina kuma ta kwana biyu.”

Luk 1

Luk 1:15-27