Littafi Mai Tsarki

Luk 1:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai riga shi gaba cikin ruhu da iko irin na Iliya.Yă mai da hankalin iyaye a kan 'ya'yansu,Yă kuma juyo da marasa biyayya su bi hikimar adalai,Ya tanada wa Ubangiji jama'a, ya same su a shirye.”

Luk 1

Luk 1:9-22