Littafi Mai Tsarki

L. Mah 7:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutane suka ɗauki guzuri da ƙahoni, Gidiyon kuwa ya sallami sauran mutane, amma ya bar mutum ɗari uku ɗin nan. Sansanin Madayanawa kuwa yana ƙasa da su a kwarin.

L. Mah 7

L. Mah 7:1-9