Littafi Mai Tsarki

L. Mah 7:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Ubangiji ya ce wa Gidiyon, “Da mutum ɗari uku ɗin nan da suka tanɗi ruwa zan cece ku. Zan ba da Madayanawa a gare ku, ka sallami sauran, kowa ya koma gidansa.”

L. Mah 7

L. Mah 7:1-9