Littafi Mai Tsarki

L. Mah 7:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gidiyon da mutum ɗari da suke tare da shi, suka kai gefen sansanin wajen tsakiyar dare, bayan an sauya matsara. Sai suka busa ƙahonin, suka fasa tulunan da suke a hannuwansu.

L. Mah 7

L. Mah 7:14-24