Littafi Mai Tsarki

L. Mah 7:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da ni da dukan waɗanda suke tare da ni muka busa ƙahoni, sai ku kuma ku busa ƙahonin a kowane gefen sansani, sa'an nan ku yi ihu, ku ce, ‘Ubangiji da Gidiyon!’ ”

L. Mah 7

L. Mah 7:12-22