Littafi Mai Tsarki

L. Mah 6:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gidiyon ya amsa ya ce, “Ubangiji, yaya zan yi in ceci Isra'ilawa? Ga shi, dangina ne mafi ƙanƙanta a kabilar Manassa, ni ne kuma ƙarami a gidanmu.”

L. Mah 6

L. Mah 6:14-20