Littafi Mai Tsarki

L. Mah 6:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mala'ikan Ubangiji ya zo, ya zauna a gindin itacen oak na Yowash mutumin Abiyezer, a ƙauyen Ofra. Ɗansa Gidiyon kuwa yana susukar alkama daga ɓoye, a wurin da ake matse ruwan inabi, don ya ɓuya daga Madayanawa.

L. Mah 6

L. Mah 6:9-13