Littafi Mai Tsarki

L. Mah 6:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na faɗa muku, ‘Ni ne Ubangiji Allahnku, kada ku bauta wa gumakan Amoriyawa, waɗanda kuke zaune a ƙasarsu.’ Amma ba ku yi biyayya da maganata ba.”

L. Mah 6

L. Mah 6:4-11