Ta haka, ya Ubangiji ka sa maƙiyanka su mutu,Amma abokanka su haskaka kamar fitowar rana!Ƙasar kuwa ta zauna lafiya shekara arba'in.