“Nema suke kurum su sami ganima, su raba,Yarinya ɗaya ko biyu domin kowane soja,Tufafi masu tsada domin Sisera,Rinannun tufafi masu ado domin sarauniya.”