Littafi Mai Tsarki

L. Mah 5:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mala'ikan Ubangiji ya ce,“Ka la'anta Meroz,Ka la'anta mazauna cikinta sosai,Gama ba su kawo wa Ubangiji gudunmawa ba,Su zo su yi yaƙi kamar sojoji dominsa.”

L. Mah 5

L. Mah 5:22-24