Littafi Mai Tsarki

L. Mah 20:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen Biliyaminu kuwa sun ji labari sauran Isra'ilawa sun haura zuwa Mizfa. Isra'ilawa suka tambayi Balawen suka ce, “Ka faɗa mana yadda wannan mugun abu ya auku.”

L. Mah 20

L. Mah 20:1-6