Littafi Mai Tsarki

L. Mah 20:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan jama'ar Isra'ila fa suka fito tun daga Dan a arewa har zuwa Biyer-sheba a kudu da kuma Gileyad daga gabas. Suka hallara gaba ɗaya a gaban Ubangiji a Mizfa.

L. Mah 20

L. Mah 20:1-2