Littafi Mai Tsarki

L. Mah 2:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya husata da Isra'ilawa ya ce, “Saboda al'umman nan ta ta da alkawarina wanda na yi da kakanninsu, ba su yi biyayya da maganata ba,

L. Mah 2

L. Mah 2:12-22