Littafi Mai Tsarki

L. Mah 2:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan mahukuncin ya rasu, sai su sāke kaucewa, su yi zunubi fiye da na kakanninsu. Suna bin gumaka, suna bauta musu, suna kuma yi musu sujada, ba su daina mugayen ayyukansu na rashin aminci da taurin zuciya ba.

L. Mah 2

L. Mah 2:10-23