Littafi Mai Tsarki

L. Mah 15:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya tafi ya kama yanyawa ɗari uku, ya haɗa wutsiyoyinsu, wato wutsiya da wutsiya, sa'an nan ya ɗaura jiniya tsakanin kowaɗanne wutsiya biyu.

L. Mah 15

L. Mah 15:1-9