Littafi Mai Tsarki

L. Mah 13:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Matar kuwa ta haifi ɗa, aka raɗa masa suna Samson. Yaron ya yi girma, Ubangiji ya sa masa albarka.

L. Mah 13

L. Mah 13:22-25