Littafi Mai Tsarki

L. Mah 13:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma matarsa ta ce masa, “Da Ubangiji yana so ya kashe mu, ai, da bai karɓi hadayar ƙonawa da hadayar gārinmu ba, da kuma bai nuna mana, ko ya faɗa mana waɗannan abubuwa ba.”

L. Mah 13

L. Mah 13:19-24