Littafi Mai Tsarki

L. Mah 13:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da harshen wutar ya hau zuwa samaniya daga bagaden, sai mala'ikan Ubangiji ya hau zuwa sama ta cikin harshen wutar bagaden. Manowa da matarsa sun gani, suka fāɗi a fuskokinsu a ƙasa.

L. Mah 13

L. Mah 13:14-25