Littafi Mai Tsarki

L. Mah 13:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Manowa kuwa ya yanka ɗan akuya, ya kuma kawo hadayar gāri, ya miƙa a kan dutse ga Ubangiji, mala'ika kuma ya yi al'ajabi. Manowa da matarsa suka yi kallo.

L. Mah 13

L. Mah 13:10-20