Littafi Mai Tsarki

L. Mah 13:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Manowa fa ya tashi ya tafi tare da ita. Da ya zo wurin mutumin, sai ya tambaye shi, “Kai ne mutumin da ya yi magana da macen nan?”Sai ya amsa ya ce, “Ni ne.”

L. Mah 13

L. Mah 13:4-19